babban birni

IQNA

Fitattun mutane a cikin kur’ani  (31)
Dauda yana daya daga cikin manyan annabawan Bani Isra'ila wadanda suke da siffofi daban-daban; Tun daga kasancewarsa Annabi zuwa sarauta da hukunci da cin gajiyar ilimi duk abin da ya roki Allah ya ba shi.
Lambar Labari: 3488656   Ranar Watsawa : 2023/02/13

Tehran (IQNA) Musulman kasar Argentina su ne mafi yawan musulmi marasa rinjaye a Kudancin Amurka, duk da takura da matsalolin da aka yi musu.
Lambar Labari: 3488184   Ranar Watsawa : 2022/11/16

Tehran (IQNA) Masallacin Harami da ke birnin Rabat, babban birnin kasar Maroko, na daya daga cikin masallatan tarihi na wannan kasa, wanda aka yi shi tsawon karni shida. Wannan masallaci na daya daga cikin fitattun misalan gine-ginen addinin Musulunci a kasar nan.
Lambar Labari: 3488183   Ranar Watsawa : 2022/11/16

Tehran (IQNA) Wata budurwa ‘yar Falasdinu ta lashe matsayi na biyu a gasar haddar kur’ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Tatarstan.
Lambar Labari: 3487324   Ranar Watsawa : 2022/05/22

Tehran (IQNA) sojojin kasar Sudan sun hambarar da majalisar ministocin kasar a safiyar yau.
Lambar Labari: 3486473   Ranar Watsawa : 2021/10/25